Yadda Kunkuru ya samu karkataccen hanci
Taiwo Ẹhinẹni
Marlene Visser

Kunkuru da kurege suna buƙatar kuɗi.

1

Sun ƙera farantai domin su kai kasuwa su sayar.

2

Kunkuru ya hango ana faɗa a kasuwa.

3

Kunkuru da buddari ne suke faɗa.

4

Kunkuru yayi ƙara yace, "Kyale abokina."

5

Buddari ya ciji kunkuru a hanci.

6

Karyayyen hancin kunkuru ya kama ciwo.

7

Kunkuru ya samu karkataccen hanci saboda ya shiga faɗa.

8
You are free to download, copy, translate or adapt this story and use the illustrations as long as you attribute in the following way:
Yadda Kunkuru ya samu karkataccen hanci
Author - Taiwo Ẹhinẹni
Translation - Zubaida Nagee
Illustration - Marlene Visser
Language - Hausa (Nigeria)
Level - First words