Bishiyan lafiya
Mpumelelo Mlangeni
Tshiamo Msimanga

Akwai wata yarinya,
sunan ta Ayanda.


Ayanda ita ce kaxai
yarinya iyaye’n ta.


Mama’n ta xa Bava’n
ta sun so su rabu.

1

Ayanda ta yanke shawara
za ta gudu xaga gida.


Ta shige kurmi domin ba
ta san wuri’n xa za ta je ba.

2

Kyarkeci a kurmi ya kore Ayanda, sai ta hau bishiya.


Kyarkeci ya yi kokarin cizo’n ta, sai ta ka ra
hawa sama.

3

A sama’n bishiaya’n, Sai Ayanda ta gan kyakyawan rana.


Ta fara sha’awan ranan, sai ta yanke shawara’n zama a’ kurmin.

4

Ayanda ta hau bishiyan
kowane rana ta yi Magana xa rana’n.


Sai Rana ya zama iyali’n ta.

5

Wata rana, Ayanda
ta gan wani mutum a karkashin bishiyan.


Mutumi’n Bava’n
ta ne.


Ayanda ta soko kasa
daga bishiya sai bava’n
ta ya bayyana dalilin ya sa
ya na wurin.

6

Ya faxi,
“tun kafin a haife ki, mama’r
ki xa ni zamu gamu a nan. Nan wuri, na musamman ne.


“yanzu
na hau bishiya na samu
qwanciya’n hankali a lokacin
da mama’r ki xa ni
mu yi faxa”, in ji
Bava’n
Ayanda.

7

Bayyan wani lokaci,
Mama’n Ayanda ita ma ta zo kurmi’n.


Ta zo ta yi zaman lafiya
da bava’n
Ayanda.


Wannan shi ne bishiyan
lafiyan su.

8
You are free to download, copy, translate or adapt this story and use the illustrations as long as you attribute in the following way:
Bishiyan lafiya
Author - Mpumelelo Mlangeni, Tshiamo Msimanga, Tumi Mofokane
Translation - Muktar, Mariam, Agbadi, Adamu,
Illustration - Tshiamo Msimanga, Tumi Mofokane, Mpumelelo Mlangeni
Language - Hausa
Level - First paragraphs