Gidan Luwo
Little Zebra Books
Jacob Matthess

Luwo ya tafi coci da mama’n shi


Ta rike hannun shi a ka’n hanya

1

A ciki coci’n aqwai
mutane da yawa su’n tattara


Su na yin waka

2

Luwo ya bar coci’n


Mama’n shi ba ta gan shi ba

3

Luwo tsaya aqa’n hanyar


Ya xuba kasa’r hanya’n,
sai ya yi tunani, “ina
gixa
na?”

4

Sai, ya bi hanyar.
Ya gani wani bavvan
gixa.


“A’a, wancan ba gida’n
mu ba ne. gidan mu karami ne”

5

Luwo ya yi tafiya kax’an. Ya gan wani gixa a kan ginshiki


“A’a, wancan ba gixa’n mu ba ne. Gixan mu ba ya kan ginshiki.”

6

Ya ci gaba da tafiya.
Ya gani wani karami’n gixa
na bambaro


“A’a, wancan ba gida’n
mu ba ne. Gidan mu na da bango’n laka.”

7

Luwo ya kara nisa, ya gani
wani karami’n gixa tare da bishiya a’ waje.”


“A’a, wancan
ba gixa’n mu ba ne. Gixan mu na da bishiya guda biyu a’ waje”

8

A’ karshe Luwo
ya gan Mamma’n shi ta na zuwa gare
shi. Luwo gudu waje’n ta.


Maman shi ta ce,
“mu je gixa!”

9

Wanne  ne gixan Luwo?

10
You are free to download, copy, translate or adapt this story and use the illustrations as long as you attribute in the following way:
Gidan Luwo
Author - Little Zebra Books
Translation - Amina, Joshua Jibril, Abdul
Illustration - Jacob Matthess
Language - Hausa
Level - First sentences