Mutum Mai Sakaci
Candiru Enzikuru Mary
Catherine Groenewald

Wata rana an yi wani mutum mai suna Bawa a wani ƙauye mai suna Aya.

1

Baya tanadin abinci dan gaba, sai ɓarnatarwa.

2

Ba abin da ya rage masa a cikin rumbu.

3

Sakamakon fari masarar da aka shuka ta bushe.

4

Guguwa ta yaye danɓoton rumbun.

5

Yara suna wasoson abincin da ya rage a cikin tukunya.

6

Mahaifiyarsu ta fashe da kuka domin tunanin abin da za ta ba su nan gaba.

7

Mahaifinsu ya zauna a ƙofar gida ya na tunanin abin da zai je ya zo nan gaba.

8
You are free to download, copy, translate or adapt this story and use the illustrations as long as you attribute in the following way:
Mutum Mai Sakaci
Author - Candiru Enzikuru Mary
Translation - Muhammad Umar, Taiye Fatoki
Illustration - Catherine Groenewald, Mango Tree, Onesmus Kakungi, Ursula Nafula, Vusi Malindi, Wiehan de Jager
Language - Hausa (Nigeria)
Level - First sentences