Launi bakwai a cikin bakan-gizo.
1. Launin ja.
Ya sanya jan riga.
2. Launin ruwan goro.
Wane launi ne na ruwan goro a wannan hoton?
3. Launin É—orawa.
Wane ne launin É—orawa a wannan hoton?
4. Launin kore.
Wane ne launin kore a cikin wannan hoton?
5. Launin shuÉ—i.
Wane ne launin shuÉ—i a cikin wannan hoton?
Launin kunkumadi.
Wane ne launin kunkumadi a wannan hoton?
Launin shan-shan bale
Launin Shan-shan bale ya fi dacewa. Wene launin ka keso?
WaÉ—anne ne launuka bakwai na Bakan-gizo?