Yaro Mai Sonkai
Tukei A Cathy
Bronwen Heath

Wata rana yara uku daga Mungulu suka je farauta. Su kayi amfani da karnuka.

1

Lokacin da suke yawo sun ga zabi guda biyu. Suka bisu har suka kashe su.

2

Lokacin tafiya gida, suna son a raba tsuntsaye. Yaro guda ya tsere da su.

3

Sauran yaran biyu suka bishi suka ƙwace su daga hannunsa.

4
You are free to download, copy, translate or adapt this story and use the illustrations as long as you attribute in the following way:
Yaro Mai Sonkai
Author - Tukei A Cathy
Translation - Muhammad Umar
Illustration - Bronwen Heath, Eden Daniels, Marleen Visser, Wiehan de Jager
Language - Hausa (Nigeria)
Level - First words