Mutum Maras Kula
Candiru Enzikuru Mary
Catherine Groenewald

Wani lokaci, an yi wani mutum da ake kira da suna Joel a wani kauye mai suna Aya.

1

Baya damuwa da tanadi abinci domin amfanin wata rana, sai dai kawai ya bata shi.

2

Ba komai a rumbun.

3

Ciwo ya kama masara ta bushe.

4

Sai iska mai karfi ta taso ta dauke masa dan bisan rumbu.

5

Yaran suka watsu neman dan abincin da aka rage.

6

Uwarsu ta fadi ta na kuka saboda abin da za ta ba su lokaci na gaba.

7

Mahaifinsu ya zauna a rumfar kofar daki yana tunanin gaba.

8
You are free to download, copy, translate or adapt this story and use the illustrations as long as you attribute in the following way:
Mutum Maras Kula
Author - Candiru Enzikuru Mary
Translation - Muhammad Umar
Illustration - Catherine Groenewald, Mango Tree, Onesmus Kakungi, Ursula Nafula, Vusi Malindi, Wiehan de Jager
Language - Hausa (Nigeria)
Level - First sentences