Tingi Tare Da Shanu
Ingrid Schechter
Ingrid Schechter

Karisa yabanaga na Nyirakuru.

1

Yajyaga aragirana inka na nyirakuru.

2

Umunsi umwe, abasirikari baraza.

3

Babatwarira inka.

4

Karisa na nyirakuru bariruka barabahunga.

5

Suka buya cikin jejei har dare yayi.

6

Sai sojojin suka sake dawo wa.

7

Kakar Tingi ta boye jikan ta a karkashin ganyaye.

8

Wani da ga cikin sojojin ya taki tingi amma bai motsa ba.

9

Yayin da kome ya lafa, Tingi da kakar sa suka fito a sarari.

10

Sai suka taka gida a hankali kwance.

11
You are free to download, copy, translate or adapt this story and use the illustrations as long as you attribute in the following way:
Tingi Tare Da Shanu
Author - Ingrid Schechter
Translation - sirajo gulubba
Illustration - Ingrid Schechter
Language - Hausa
Level - First sentences