

Can dauri, cikin garin da ake ce ma Sabuwa, an yi wani mutum da ake kiran shi Manmani, yana tare da matarshi mai sunan Rumanatu.
Sun aifi É—iya mata shida.
Lokacin da Rumanatu take É—auke da cikinta na bakwai, Manmani ya ce mata. "Idan kika aifi É—iya mace kuma, to kar ki komo gidan nan, amma in kin aifi É—a namiji to, za ni shirya miki babbar walima!"
Lokacin da haifuwar ta zo, Rumanatu ta je wajen Fatuma. Ta tambaye ta É—a namiji ne ko É—iya mace ce za ta haifuwa?
Ta aifi É—iya biyu -namiji da mace! Ta raÉ—ama namijin sunan Hasan, ita kuma maccen Usayna. Idan ta kalli Hasan sai ta ji daÉ—i.
Amma idan ta kalli Usayna, sai ranta yaɓaci. Sai ta yi tunanin, abu guda ya rage ta yi.
Rumanatu ta bar Usayna ga hannun Fatuma kuma ta kaima mijinta Hasan.
Cikin jin daÉ—i ta gwadawa mijinta jaririn namiji.
Ya ji daÉ—i kuma ya gayyaci duk mutanen garinsu su zo wajen walimar bikin É—anshi.
Hasan ya girma kuma ya zama kyakyawan saurayi.
Ita ma Usayna ta girma kuma ta zama budurwa mai É—an karen kyau.
Wata rana, Hasan yana kiyon bisasshen babanshi, sai ya hango wata budurwa mai kyau.
"Wanan budurwar ita nike so in aura," ya faÉ—a.
Ko da ya tambayi aurenta sai ta fara waƙa kamar haka:
Mukhwana wefwe, Mukhwana. So yakhupa omunwa, Mukhwana. Nebebula omukhana, Mukhwana. Barulaka khulwanda, Mukhwana. Nebebula omusiani, Mukhwana. Barera mungo muno, Mukhwana. Iyeyi yakwa, Mukhwana. Iyindi yakwa, Mukhwana.
Kullum ana haka, ana haka. Hasan bai san abin da zai yi ba. Sai ya je wurin uwarshi, Rumanatu, ya faÉ—a mata.
"Na samu wata budurwa mai kyau, kuma ina son auren ta. Amma ko da haushe na tambayeta sai ta yi ta mini waƙa."
Cikin mamaki, Rumanatu ta ce mishi, "Abin da yarinyar ta faɗa cikin waƙarta gaskiya ne. Ƙanwarka ce. Ku, tawaye ne. Babanka yana sun in aifi ɗa namiji ba ɗiya mace ɓa. Sai na bar ƙanwarka wajen Fatuma, kai kuma na kawoka gida wajen babanka."
Lokacin da Hasan ya bayyanama babanshi abin da ya faru, sai ya gane rishin gaskiyarshi.
Ya kirayo Rumanatu kuma suka tafi tare gidan Fatuma neman Mulongo.
Lokacin da Mulongo ta dayo gida, babanta da mutanen garin sun yanka akuya don yin shagalin bikin haÉ—a kan Usayna da sauren Æ´an uwanta bakwai maza da mata.
Bayan shekara ɗaya, Usayna ta auri ɗan wani mai kuɗin ƙauyen.
Ta kawoma uwayenta arziki dayawa tare da jin daÉ—i.

