Kwadayi mabudin wahala
Muslim Abba
Kenneth Boyowa Okitikpi

Wataran wani yaro ya tsin Ci mangoro

1

Sai ya ga bishiyar mangoran ya hau Dan ya kara mangoran

2

Sai yarinyar mai gonar ta zo ta gansa tace kasaku min da ga bishiyar babbana

3

Sai ya fara sakuwa a hankula

4

Yana sakuwa sai ya sa gudu

5

Yana cikin tafiya yana shan mangoran
Sai jiri ya fara dau kar sa

6

Sai cikinsa ya fara masa ciwo sai ya fadi ya mutu

7

Dama ance duk Wanda bai ji bari ba zai ji hoho
The end

8
You are free to download, copy, translate or adapt this story and use the illustrations as long as you attribute in the following way:
Kwadayi mabudin wahala
Author - Muslim Abba
Illustration - Kenneth Boyowa Okitikpi
Language - Hausa
Level - First paragraphs