Sisters
Christy Yoder
Christy Yoder

Muna da mata da yawa a gidamu. Muna daban daban.

1

Mun zo a lokaci daban daban da hanya daban daban. Akwai wadanda sun zo daga tumbin mommy.

2

Akwai wanda sun zo da sun yi girma kadan.

3

Akwai Wanda sun zo da suna karami sosai!

4

Amma, dukan hanyoyinmu sun kawo mu zuwa iyali daya! Muna son shi haka.

5
You are free to download, copy, translate or adapt this story and use the illustrations as long as you attribute in the following way:
Sisters
Author - Christy Yoder
Illustration - Christy Yoder
Language - Hausa(Nigeria)
Level - First paragraphs