Jummai and larai
Subaiat Muhammad
Jesse Breytenbach

Jummai yarinya ce Mai, hankali tanada kamun kai.

1

Ita ko Larai batajin magana ko a makaranta Sukatafi bata Mai da hankali.

2

Ita kuma Jummai tana Mai dahankali ana alfahari da ita.Takare makaranta, ta gama jami'a.

3

Ta samu aikin malamar makaranta , ko yaushe ta amshi albashinta tanama iyayenta lalurorisu.

4

Ita ko Larai tanan zaune gida sai abunda aka bata.

5
You are free to download, copy, translate or adapt this story and use the illustrations as long as you attribute in the following way:
Jummai and larai
Author - Subaiat Muhammad
Illustration - Jesse Breytenbach, Brian Wambi, Abraham Muzee
Language - Hausa(Nigeria)
Level - First paragraphs