Labarin wata gurguwa
Hafsat Sani
Kenneth Boyowa Okitikpi

HaLima wata yarinyace yar shekara goma sha uku sai dai kamu da matsalar folio don haka bata iya tafiya. Wata rana, Halima tana zaune tare da mamarta sai da uwar mahaifiyarta ya yanke shawarar cewa yakamata a sa Halima makaranta.

1

Uwar ta amince .Da safe sai yace ma Halima ta shirya kayanta su tafi birni inda yake zaune .

2

Ana nan ana nan sai Halima tayi firamare,sekondare,harta Kare jami'a.

3

Ta zama likita sai ta koma kauyensu. Sai taga cuta tayi yawa a garin, ta fara basu magani har suka warke. Ya zamo suna alfahari da ita.Haka yasa suka sa yayan su makaranta ,wato sokayi koyi da ita.

4
You are free to download, copy, translate or adapt this story and use the illustrations as long as you attribute in the following way:
Labarin wata gurguwa
Author - Hafsat Sani
Illustration - Kenneth Boyowa Okitikpi, Jesse Breytenbach
Language - Hausa(Nigeria)
Level - First paragraphs