Mama da Dabbobin Gida
Yahaya Muazu
Jesse Breytenbach

Mama da yaran ta biyu Hajo da Bala suna son dabbobin gida.

1

Kaza, Mage, Kare da doki duka dabbobin gida ne.

2

Baba ya siyo wa Hajo da Bala tattabaru daga kasuwa. Bala yana son wasa da tattabaru.

3

Dabbobin gida abokan mutane ne. Kaza da Mage da Kare Da Doki suna ta wasa a dakin Hajo da Bala.

4
You are free to download, copy, translate or adapt this story and use the illustrations as long as you attribute in the following way:
Mama da Dabbobin Gida
Author - Yahaya Muazu
Illustration - Jesse Breytenbach, Magriet Brink
Language - Hausa(Nigeria)
Level - First paragraphs