Abutar Zomo da Kura
Muhammad Tukur Bala
Wiehan de Jager

Zomo da Kura suka zama abokai. Wata rana suna kiwo a dawa sai Zomo ya koma bayan geza ya fara surutu shi kadai. Da Kura ta ji shi sai ta ce Zomo kai dawa kake surutu? Sai Zomo ya ce ni da wasu masu neman wani mai zane-zane a jikin shi.

1
You are free to download, copy, translate or adapt this story and use the illustrations as long as you attribute in the following way:
Abutar Zomo da Kura
Author - Muhammad Tukur Bala
Illustration - Wiehan de Jager
Language - Hausa(Nigeria)
Level - First paragraphs