Wata rana mai akuya ya tafi kasuwa, ya bar akuyar da yunwa
1
Sai akuyar ta tafi gonar wani mutum ta yi ɓarna
2
Da mutumin ya ganta, sai ya kawo ƙarar ta gurin mai ita.
3
Nan, mai akuyar ya ce "ba ruwana."
4
Mai gona ya ce "haka kacce?"
5
Mai gona ya tafyarsa. Da gari ya waye sai akuyar ta koma gonar
6
Sai mai gonar ya kameta. Akuya bata dawo gida ba.
7
Mai akuya ya damu sosai!
8
You are free to download, copy, translate or adapt this story and use the illustrations as long as you attribute in the following way:
Labarin mai gona da mai akuya
Author - Philip Hayab John Illustration - Jonathan Field, Mekasha Haile, Sandy Campbell, Wiehan de Jager Language - Hausa (Nigeria) Level - First words