Wani daji ne a a kan hanya da kura a ciki
Sai kura ta rinƙa kururuwa a dajin don kada yanfashi su shigo
Ana nan, wata rana yanfashin suka shigo dajin da daddare
Amma suka kama barci. Ashe kurar ta hange su
Sai kurar ta tsirgo daga bishiya, yanfashi kuma suka farka suka ranta ta kare
Ashe da maciji a kusa da su a dajin
Sai macijin ya sari ɗaya, ɗayan kuma ya gudu.